Sunday, 7 April 2019

Hadiza Gabon da Hadiza Kabara sun haskaka a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan data dauka tare da takwararta kuma abokiyar aikinta, Hadiza Kabara, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment