Thursday, 11 April 2019

Hadiza Gabon ta saka cikakken hirarta da Amina Amal wadda ta zargeta da Magido

A yayin da Amina Amal ta saka gutsuren wata hira a shafinta na Instagram ta kuma yiwa wata jaruma baranar cewa zata fallasata akan abinda take yi, wanda hakan ne ya jawo bidiyon da Hadiza Gabon ta saka tana tuhumar Amina da yi mata kazafin Madigo, Hadizar ta saka cikakkiyar hirar.
Wannan hoton na sama shine gutsuren hirar da Amina Amal ta saka a yayin da ta yi barazanar.

Ga hoton cikakkiyar hirar a kasa kamar yanda Hadiza Gabon ta saka.

No comments:

Post a Comment