Sunday, 7 April 2019

Hoton Amina Amal da ya jawo cece-kuce

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, an yi cece-kuce akansu, yayinda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi basu yi ba.
No comments:

Post a Comment