Tuesday, 16 April 2019

Ina sonka, ka taimaka ka soni ko da nan da shekaru dubu ne>>Wannan budurwar ta gayawa Adam A. Zango: Karanta amsar daya bata

Wata masoyiyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan data bayyana soyayyarta a gareshi sannan ta rokeshi da cewa shima ya taimaka ya sota ko da nan da shekaru dubune.Baiwar Allahn ta gayawa Adamu wadannan kalaman soyayyarne a shafinshi na Instagram.

Adamun ya bata amsa da cewa, Naga kamar ke soja ce koh?

No comments:

Post a Comment