Sunday, 7 April 2019

Kalli hoton da Nafisa Abdullahi ta saka da yasa wasu suka fara tambayarta ko ta koma Kiristane?


Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka hoton gunkinnan na birnin New York dake kasar Amurka da ake cewa, Statue of Liberty a shafinta na Instagram, wasu sun fara tambayarta wai ko ta koma kiristace?


Nafisar dai abin ya bata dariya inda ta baiwa daya daga cikin masu tambayar amsar cewa, nima dai ban gane ba.No comments:

Post a Comment