Friday, 12 April 2019

Kalli hoton matasan ma'aikatan BBC da ya kayatar

Ma'aikatan BBC Abdulbaki Jari da Madina Maishanu kenan a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri. Jama'a da dama sun yaba da hotunan inda ake musu fatan Allah sa a shafa fatiha.


No comments:

Post a Comment