Monday, 22 April 2019

Kalli hotunan aren da suka dauki hankula ake ta magana akansu

Wadannan hotunan shagalin auren wasu masoyane da ya dauki hankula, dalilin da yasa hotunan suka birge mutane shine irin yanda amaryar bata yi shigar badala da mafi yawanci aka saba gani ba a wajan shagulgulan aure.Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya.
No comments:

Post a Comment