Thursday, 4 April 2019

Kalli hotunan Gwamna El-Rufai na Kaduna lokacin da yake fatattakar masu satar mutane da suka tare hanyar Abuja zuwa Kaduna

Wadannan hotunan gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne da yammacin jiya, Laraba lokacin da tawagarshi ta watsa masu garkuwa da mutane da suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja.Gwamnan ya samu yabo sosai inda da dama suka rika fadin da haka sauran shuwagabanni ke yi da abin be kazanta haka ba.No comments:

Post a Comment