Friday, 12 April 2019

Kalli hotunan Kabarin Sir Abubakar Tafawa Balewa

Wadannan hotunan kabarin firaiministan Najeriya na farko kuma na karshene, Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa dake jihar Bauchi.


Muna fatan Allah ya jikanshi ya kai rahama kabarinshi.No comments:

Post a Comment