Monday, 1 April 2019

Kalli hotunan Rahama Sadau a wajan taron karrama 'yan kwallon Najeriya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan data dauka a wajan taron karrama taurarin kwallon kafar Najeriya data halarta, ta haskaka.No comments:

Post a Comment