Sunday, 14 April 2019

Kalli hotunan wasu matasa da akawa Aure

Wadannan hotunan wasu matasan ma'aurata ne da suka kayatar sosai, hotunan sun tika yawo a shafukan sada zumunta anata nuna sha'awa da musu fatan Alheri.Muma muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya sanya Albarka.No comments:

Post a Comment