Monday, 15 April 2019

Kalli kayatattun hotunan Fati Shu'uma a jirgin sama

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data dauka a cikin jirgin sama yayin da take kan hanya, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment