Thursday, 25 April 2019

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau tare da abokan aikinta, Umar M. Sharif kenan a wadannan hotunan da suka dauka yayin wani shirin fim da suke yi tare.
No comments:

Post a Comment