Friday, 12 April 2019

Kalli kayatattun hotunan Sadiq Sani Sadiq da iyalanshi a wajan shakatawa

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wadannan hotunan da yake tare da matarshi da 'ya'yanshi yayin da suka halarci wani wajan shakatawa, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment