Thursday, 11 April 2019

Kalli kyan da Nafisa Abdullahi ta yi a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment