Monday, 1 April 2019

Kalli matashin da ya dauki nauyin karatun kanshi da kanshi har zuwa Jami'a da sana'ar sayar da lemu

Masu iya magana kan ce, Babu maraya sai rago, wannan magana kusan haka take, wannan matashin da ke bautar kasa, be da kowa, shine ya dauki nauyin karatun kanshi har ya gama jami'a, gashi yanzu yana bautar kasa, muna fata  Allah ya dafa mai.No comments:

Post a Comment