Thursday, 11 April 2019

Kalli Paparoma Francis na sumbatar kafar shugaban kasar Sudan ta kudu

Paparoma Francis kenan ya durkusa kasa yana sumbatar kafar shugaban kasar Sudan ta kudu, Salva Kiir Mayardit da shuban 'yan adawa, Riek Machar a fadarshi ta Vatican inda suka hadu a yau,Alhamis.


No comments:

Post a Comment