Monday, 1 April 2019

Kalli sabuwar motar Nuhu Abdullahi

Wannan sabuwar mota kirar marsandi da tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi ya siya kenan, inda ya sakata a shafinshi na sada zumunta yace, Alhamdulillahi sabuwar motata.Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare.


No comments:

Post a Comment