Thursday, 11 April 2019

Kalli Sani Musa Danja da sabuwar matarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wannan hoton tare da matarshi,Mansurah Isah, yace Alhamdulillah a wajan baikon sabuwar matata.
No comments:

Post a Comment