Saturday, 6 April 2019

Kalli wani sabon reshen bankin GT a Kano da jama'a ke ta magana akai

Wannan wani sabon reshene da bankin GT suka bude a kan titin France dake Kano, yanayin ginin da aka mai kawa da al'adun Arewa yasa ya burge mutane da dama akaita magana akanshi.

No comments:

Post a Comment