Thursday, 11 April 2019

Kalli wani tsohon hoton Bukola Saraki da Dangote

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki tare da attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote kenan a wannan tsohon hoton nasu da suka dauka a shekarun baya.No comments:

Post a Comment