Sunday, 21 April 2019

Kalli wasu zafafan hotunan Sadiq Sani Sadiq da Fati Washa

Taurarin fina-finan Hausa,Sadiq Sani Sadiq da abokiyar aikinshi, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kyau, tubarkallah,abin ba magana, sun dauki hotunanne yayin daukar wani shirin fim.No comments:

Post a Comment