Sunday, 14 April 2019

Kalli yanda Fati Shu'uma da Hafsat Idris suka haskaka a wannan hoton

Taurarin fina-finan Hausa, Fati Shu'uma da abokiyar aikinta, Hafsat Idris kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka,tubarkallah, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment