Sunday, 14 April 2019

Kalli yanda wasu masu biki suka yi anko har akuyarsu

Wannan wani hoton masu bikine da sukawa Akuyarsu Ankon kayan bikin, hoton ya dauki hankula sosai inda jama'a da dama sukaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
No comments:

Post a Comment