Friday, 12 April 2019

Kalli yanda wata baiwar Allah ke rusa kukan rashin wuta

Wannan wata baiwar Allah ce da hoton bidiyonta ya bayyana a shafukan sada zumunta na yanar gizo tana kuka tana korafi akan rashin wutar lantarki da kuma yanda ma'aikatan wutar ke bi suna karbar kudin wuta.Lamarin ya baiwa da dama dariya yayin da wasu ke ganin ba abin dariya bane da gaskiyarta.

No comments:

Post a Comment