Wednesday, 10 April 2019

Kamfanin Siemen Na Kasar Jamus Tare Da Hadin Guiwar Crown Refinary Sun Kulla Yarjejeniya Domin Gina Matatar Mai A Nijeriya

Yarjejeniyar ta kunshi saka hannun jarin dalar Amurka milyan dari baiyar ($500million). 


Kamfanin zai dinga samar da ton dubu dari da ashirin (120,000 tons)  na mai (base oil)  da kuma ton dubu ashirin da biyar (25,000 tons)  na bakin man juye. Wanda hakan zai rage yawan man juye da ake shigowa da shi daga kasashen waje.
Daga Real Sani Twoeffect Yawuri


No comments:

Post a Comment