Saturday, 13 April 2019

Karanta abinda Adam A. Zango ya cewa Ali Nuhu bayan da aka sasantasu

Bayan sasanta war da dattawan Kannywood sukawa taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango akan rashin jituwar da aka samu a tsakaninsu, Adamun ya fito yayi fatan Allah ya gafarta musu shi da Alin.Snanan kuma ya godewa dattawan Kannywood din.

No comments:

Post a Comment