Friday, 19 April 2019

Karanta Abinda Messi yace kan ficewar Ronaldo daga gasar Champions League

Bayan fitar da Juventus da Ajax ta yi daga gasar cin kofin Champions League, hakan ya kawo karshen fatan Cristiano Ronaldo na daukar kofin sau 4 a jere. An tambayi babban abokin takararshi, Lionel Messi ko me zaice akan hakan?Messi yace hakan na nuna yanda gasar take, ana iya fitar da kowa.

Sannan Messin ya kara da cewa, dukkan kungiyoyin da suka kai wancan matsayi gwanaye ne dan haka komai na iya faruwa.

No comments:

Post a Comment