Saturday, 6 April 2019

Karanta abinda Nafisa Abdullahi tace akan ikirarin Adam A. Zango

Bayan ikirarin da tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi na cewa shine yafi kowane bahaushe suna a Duniya, wani ya tambayi abokiyar aikinshi kuma tsohuwar budurwarshi, Nafisa Abdullahi, ko me zata ce akan hakan?.Bawan Allahn dai ya yiwa Nafisa Tambayane a shafinta na Twitter inda yace shin me zaki ce akan ikirarin Zango?

Sai Nafisa ta bashi amsa da cewa, Wa?

No comments:

Post a Comment