Sunday, 21 April 2019

Karanta abinda ya faru tsakanin wani saurayi da budurwa dake neman me mota suje yawo daya dauki hankula


Wata baiwar Allah ta bukaci samun abokin da zasu fita yawon shakatawa a garinsu, Zaria ta shafinta na dandalin sada zumuntar Twitter, inda ta alamta cewa sai me mota take bukata, wani bawan Allah ya nuna muradinshi saidai da farko ta ce mai a'a.

Yayi ta bin kanta har ta amince inda ta bukaci su yi magana ta hanyar sirri saidai shima a nanne ya zuke yace mata a'a, wannan abu ya matukar dauki hankula.

Karanta yanda ta kasance:No comments:

Post a Comment