Sunday, 7 April 2019

Karanta addu'ar da wannan budurwar tawa tsohon saurayinta da zai yi aure


Kwana daya kamin a daura auren tsohon saurayinta, wata baiwar Allah ta fito ta mai addu'a ta musamman wadda hakan ya jawo hankulan mutane sosai akanta.

Ta bayyana a shafinta na Twitter cewa, gobe ne za'a daura auren tsohon saurayina da budurwarshi, nasanshi da kyawun hali ina fatan ya nunawa matar tashi haka, kuma ina musu fatan Alheri.

Wannan addu'a da ta yi tasa akaita yaba mata.

No comments:

Post a Comment