Sunday, 7 April 2019

Karanta labarin yaro da yayi zuciya zai bar gidan iyayenshi


Wani matashi ya bayyana labarin yanda wata rana yayi zuciya ya tattara kaya zai bar gidan iyayenshi, bayan ya gama hada kayanshi guri daya, sai yace bari ya jira ya ci abincin rana.

Da rana ta yi yaci abinci, sai ya sake cewa bari ya jira ya ci na dare, da ha sai ya yafe laifin da aka mishi ya fasa tafiya.

No comments:

Post a Comment