Monday, 29 April 2019

Karanta yanda ta kaya tsakanin wata budurwa da wata 'yar Madigo da tace zata bata Dubu 20


Wata baiwar Allah ta bayyana yanda wata 'yar madigo take ta bibiyarta inda har ta mata alkawarin zata bata Naira dubu 20 idan ta yadda suka yi, ta bayyana cewa matar ta dade tana damunta dan hakane ta sakalabarin a Duniya yanda idan ta gani zata shafa mata lafiya.


No comments:

Post a Comment