Friday, 12 April 2019

'Komawar da Adam A. Zango yayi PDP ne tasa ake so a ci zarafinshi'

Me shirya fina-finan Kannywood, Sanusi Oscar yayi zargin cewa komawar da Adam A. Zango yayi jam'iyyar PDP daga APC ne yasa ake so a ci zarafinshi dan haka yayi kira ga 'yan Kwankwasiyya da su fito su goyawa jarumin baya.Oscar ya bayyana hakane a shafinshi na Instagram.


No comments:

Post a Comment