Thursday, 11 April 2019

Kudi sun fi birgeni a Kwalta>>Nazir Ahmad ya nuna tsala-tsalan motocinshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano kenan a wadannan hotunan nashi da ya nuna tsala-tsalan motocinshi guda biyu ya kuma bayyana cewa, Nifa kudi sunfi birgeni a kwalta.


No comments:

Post a Comment