Friday, 12 April 2019

Lauyoyi 12 zasu tsayawa Amina Amal akan dambarwarta da Hadiza Gabon

Wata takarda dake yawo a shafukan sada zumunta na nuni da cewa Amina Amal zata dauki lauyoyi 12 da zasu tsaya mata akan cin zarafin da Hadiza Gabon da masu taimaka mata suka mata.Babu dai wata kafa data tabbatar da sahihancin wannan takarda saidai shafin Kannywoodempire da tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani duk sun wallafa wannan takarda.

Gata kamar haka:

Koma dai menene lokaci be bar komai ba.

No comments:

Post a Comment