Monday, 15 April 2019

Lille ta wa PSG cin sai badi kwa rama 5-1

Kungiyar kwallon kafa ta Lille ta wa PSG cin sai badi idan da rabo su rama inda suka zazzaga musu kwallaye har 5-1 a wasan da suka buga jiya, Lahadi.Wannan rashin nasara da PSG ta yi ta hanata damar lashe kofin League 1 inda yanzu sai nan da sati daya idan sun ci Nantes sannan za'a basu kofin.

Mbappe ya hasala da wannan sakamako inda ya caccaki abokan wasanshi da cewa sun buga kwallo kamar yau suka fara shiga fili

No comments:

Post a Comment