Friday, 5 April 2019

Ma'auratan da suka shafe shekaru 15 suna soyayya kamin su yi aure

Wadannan hotunan wasu ma'auratane da suka dauki hankula sosai a shafin Twitter bayan da wasu na kusa da su suka wallafasu da yi musu fatan Alkhairi. Wani abu da ya kara daukar hankali akan masoyan shine cewa sun shafe shekaru 15 suna soyayya kamin su yi aure.Muna fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba.
No comments:

Post a Comment