Sunday, 14 April 2019

Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Allah Ya yi wa mahaifiyar Sheikh Dr. Mansur Sokoto rasuwa a daren jiya.


Allah Ya ji kan ta, Ya haskaka kabarin ta. Amin.

Daga Abdurrahman Abubakar Sada


No comments:

Post a Comment