Monday, 29 April 2019

Mahaifiyar Tijjani Asase ta rasu

Tauraron fina-finan Hausa, Tiijjani Asase yayi rashin mahaifiyarsa kamar yanda ya bayyana a shafinshi na sada zumunta, mahaifiyar tashi ta rasune a yau kuma an yi jana'aizarta kamar yanda addinin musulunci ya tanada, muna fatan Allah ya jikanta.
No comments:

Post a Comment