Monday, 15 April 2019

Maryam Yahaya ta samu kwato tsohon shafinta na Instagram da aka mata kutse

Bayan da aka mata kutse kuma ta rasa shafinta na Instagram har ta bude wani, Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya a yanzu ta samu kwato shafin nata daga hannun wanda suka mata kutsen.A wani sako data saka a shafin nata me mabiya fiye da dubu 600, Maryam tace, Alhamdulillah account dina ya dawo, masoya ku tayani murna. Na yi kewarku, ina sonku gaba daya.

Muna tayata murna.No comments:

Post a Comment