Sunday, 7 April 2019

MASHA ALLAH: Atiku Ya Ziyarci Kabarin Manzo S.A.W

Maigirma Wazirin Adamawa tsohon mataimakin shugaban Kasarmu Nigeria Alhaji Atiku Abubakar lokacin da ya ziyarci kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)


Muna fatan Allah Ya karbi dukkan addu'ah na alheri da Wazirin Adamawa yayi, Allah Ya dawo da shi gida lafiya. Amin.

Daga Datti Asslafiy


No comments:

Post a Comment