Sunday, 7 April 2019

Na rage Adawa da Buhari saboda wannan hoton>>Ummi Zeezee

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda ta yi suna wajan sukar gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari, a yanzu tace, saboda wannan hoton na shugaban ta rage adawa dashi.Ummi ta rubuta cewa wannan hoton na Buharine ya fara burgeta, domin cire takalmi idan za'a shiga guri alamace ta ladabi, dan haka saboda wannan hoton ta rage adawa da Buhari.

No comments:

Post a Comment