Friday, 12 April 2019

Rahama Sadau da Yakubu Muhaad wajan kaddamar da wani fim

Taurarin fina-finan Hausa Rahama Sadau da Yakubu Muhammad da 'yan uwansu na fina-finan Kudu kenan a wadannan hotunan yayin kaddamar da wani shirin fim me suna 4th Republic, sun haskaka.


No comments:

Post a Comment