Sunday, 14 April 2019

Ramadan Booth ya sakawa diyarshi suna Nusaiba

Tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth kenan da jaririyarshi da ya radawa suna, Fatima/Nusaiba, Muna fatan Allah ya raya ta rayuwa me Albarka.
No comments:

Post a Comment