Monday, 8 April 2019

Ramadan Booth ya samu 'karuwar diya mace

Tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth ya samu karuwar diya mace, muna tayashi murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me Albarka.No comments:

Post a Comment