Monday, 29 April 2019

Ronaldo da Messi sun jera shekaru 10 suna cin kwallaye fiye da 20 duk shekara

Taurarin 'yan kwallonnan biyu na kara nunawa Duniya cewa a wannan karnin da muke ciki babu kamarsu. Cristiano Ronaldo dan kasar Porgutal me bugawa kungiyar Juventus wasa da Lionel Messi dan kasar Argentina me bugawa kungiyar Barcelona wasa sun jera kakar wasa goma suna cin kwallaye fiye da 20.Sun kasance abokan gasar juna inda da daya yayi abu to dayan so yake shima yayi irinshi ko kuma abinda yafi haka, cin kwallayen nasu ya fara a kakar wasa ta:
2009/10 
inda Messi=34
Ronaldo=26
2010/11
Messi=31
Ronaldo=40
2011/12
Messi=50
Ronaldo=46
2012/2013
Messi=46
Ronaldo=34
2013/2014
Messi=28
Ronaldo=31
2014/15
Messi=43
Ronaldo=48
2015/16
Messi=26
Ronaldo=35
2016/17
Messi=37
Ronaldo=25
2017/18
Messi=34
Ronaldo=26
2018/19
Messi=34
Ronaldo=20

No comments:

Post a Comment