Sunday, 7 April 2019

Rukayya Dawayya na murnar samun mabiya dubu 600 a Instagram

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya ta bayyana farin cikinta sosai da samun mabiya dubu dari 600 a shafinta na Instagram, ta yi godiya ga masoyan nata inda ta bayyana cewa sun mayar da ita sarauniya.Muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment