Saturday, 27 April 2019

Sanata Dino Melaye ya kammala digiri na biyu daga jami'ar ABU


Sanata Dino Melaye kenan a wadannan hotunan yayin da ya kammala karatun digiri na biyu daga jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, Anga attarin Afrika, Aliko Dangote da Gwamnan Kaduna,Malam Nasiru El-Rufaia a wajan bikin kammala karatun na Dino sannan mutane da damane suka yi rububin ganin Dinon.

No comments:

Post a Comment