Saturday, 6 April 2019

Shugaba Buhari da mukarrabanshi gabanin fara taron tattalin arziki Jordan

Shugaban kasa, Muhammadu Buharine da tawagarshi a wadannan hotunan a Jordan suke zama kamin taron tattalin arziki da za'a yi a gabas ta tsakiya.

No comments:

Post a Comment